Wednesday, August 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Irin yanda Atiku Abubakar ya je gidan Amaechi ya zauna yana jiransa a falo be fito ba ya dauki hankula

An ga tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya kaiwa tsohon Ministan sufuri Rotimi Amaechi ziyara har gida.

Saidai Atiku ya zauna yana jiran Amaechi a falonsa Amaechin bai fito ba sai da aka dan jima

Hakan yasa wasu ke cewa Abinda Amaechin yayi bai kyauta ba.

Karanta Wannan  Kansiloli Sun Tsige Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *