
Wata Budurwa me suna buzuwa ta fito tanawa Saurayinta Addu’o’i marasa kyau.
Saboda ya barta ya auri wata.
Tace tun bashi da komai take soyayya dashi amma yanzu ya samu Duniya ya je ya auri wata.
Ta bayyana cewa, Maganar gaskiya kamar yanda yasata da iyayenta kuka shima sai yayi kuka.