Monday, August 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Na mayar da tsohuwar matata, Sadiya Haruna, kuma gidan da nake ciki natane>>Inji Gfresh Al-amin

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa ya dawo da tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna.

Ya bayyana jin dadinsa kan yanda taje Saudiyya tace ta yafe masa tsinuwar data masa.

Hakanan yace gidan da yake ciki ma nata ne kuma ta kulle gate tace bata son ganin kowace mace a ciki.

Karanta Wannan  Daga yau Karku kara jiran Umarni, duk inda kuka ga Tshàgyèràn Dhàjì ku Shèkyèshi kawai>>Ministan Tsaro, Christopher Musa ya baiwa sojoji Umarni

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *