Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Masallacin da Maryam Gombe ta gina ya zama sakatul Jariya ga mahaifanta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe ta gina masallaci dan ya zama sadakatul Jariya ga mahaifanta.

Momi ta gina masallacinne a garin Gombe inda aka ga mutane da yawa sun taru wajan budeshi, Muna fatan Allah ya karba.

@abdullrespect

Alhamdulillah Wanan Shine Masallacin Da Wanan Baiwar Allah Ta Gina Sadaka Ga Iyayenta Da Suka Gabata A Garin Gombe Wato Mahaifata Allah Ya Musu Rahama Yakai Ladan Garesu Ita Kuma Allah Ya Saka Mata Da Alheri Allah Ya Biyata Da Gidan Aljannah Ameen @Momee Gombe 🙏🙏🙏 24/06/2026

♬ original sound – Professor Isa Ali Pantami – Professor Isa Ali Pantami
Karanta Wannan  A wajen rantsuwa, Dramani ya yi suɓul da baka, inda ya kira Tinubu a matsayin shugaban ƙasar Ghana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *