Monday, August 17
Shadow

Muna son a sako mana Malam Nasiru Ahmad El-Rufai >>Inji Ordinary President

Me Brekete Family, Ahmad Isa ya nemi a sako tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Ordinary President ya bayyana cewa, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na daga cikin shuwagabannin da suka ragewa Arewa dake da gwabi-gwabi.

Yace tabbas ya cutar da talakawa a lokacin yana gwamnan Kaduna amma duk da haka yana da amfani.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa Kalli Bidiyon: Mata 4 sun fitar da update din malamin jami'ar da akawa na jaki saboda neman matar aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *