Monday, July 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da Tauraruwar fina-finan Hausa Khadija MaiNumfashi tace zata nunawa Malamin da ya cewa momi Gombe Fasuka karfin kudi, Itama wani ya fito yace zai fitar da Update dinta

A yayin da Tauraruwar Kannywood, Khadija MaiNumfashi tace malamin da yacewa Momi Gombe Fasika ya fito ya janye kalamansa ko su nuna masa karfin kudi.

Wani ya fito yace Khadija ta janye kalamanta akan malaminsu ko itama su tona mata asiri kan abinda ta taba yi a Kwanar Dangora.

Yace idan suka fitar da Update dinta, saboda kunya ba zata sake kafawa kanta Kyamara ba.

Karanta Wannan  Bidiyo: Wannan Mutumin yace wai an masa Wahayin ya kera jirgin ruwa saboda ranar Kirsimeti Duniya zata tashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *