Wednesday, September 30
Shadow

Muna son a sako mana Malam Nasiru Ahmad El-Rufai >>Inji Ordinary President

Me Brekete Family, Ahmad Isa ya nemi a sako tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Ordinary President ya bayyana cewa, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na daga cikin shuwagabannin da suka ragewa Arewa dake da gwabi-gwabi.

Yace tabbas ya cutar da talakawa a lokacin yana gwamnan Kaduna amma duk da haka yana da amfani.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ba wani Shehu dake da Albarka da zai shafa maka akai>>Inji Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *