Wednesday, July 1
Shadow

Kalli Bidiyon cikakken bayani: Shin da gaske Sister Zerah ta rigamu gidan gaskiya?

Rahotanni nata yawo cewa, Tauraruwar Tiktok ‘yar Shi’a, Sister Zerah ta rigamu gidan gaskiya.

Saidai wasu na kusa da ita sun fita suna bayyana ainahin abinda ya faru.

Sun bayyana cewa hadarin motane ya rutsa da ita ta suma.

Shine aka samu yayi posting a Tiktok account dinta cewa ta rasu.

@adamsybackup4

@goldeneyes481 @S_KURMEE_ZAMANEE_Z_T_W🎙️ @✈️NANA_KHADEEJAH_NA ✈️ @✈️𝙎𝙒𝘼𝙇𝙇𝙊𝙒 𝙈𝙊𝙉𝙀𝙔✈️ #nigeriantiktok🇳🇬 #viral #challange #2026

♬ original sound – Adamsy✅ Z T W🎙️
Karanta Wannan  Wannan wane irin jin zafine? Wani dan Arewa dake Amfani da fanka 5 a dakinsa da AC ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *