Thursday, July 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Tijjani Asase yayi murnar cika shekaru 14 da Aure

Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Asase yayi murnar cika shekaru 14 da aure.

Ya wallafa Bidiyon sa shi da matarsa suna shaukin Juna.

@real_kanabaro

Allah abin godiya yau shekara 14 kenan Allah yasa mutuwa ce zata raba, amin jinjina ta agareki matata.

♬ original sound – Usman_Bin_Sa’ad_1
Karanta Wannan  Sunayen Larabawa masu dadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *