Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Shugaba Tinubu ya aika a gyara Hanyar Jingir, Kuma Sheikh Sani Yahya Jingir ya kara cewa sai Muslim Muslim

Rahotanni sun bayyana cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aika a gyara hanyar garin su malam Sheikh Sani Yahya Jingir.

Hakan yasa, Malam ya kara fadar abinda ya saba fadi watau sai Muslim Muslim.

Karanta Wannan  Bidiyo da Duminsa: Tawagar da shugaba Tinubu ya aika ta kula da jana'izar Shugaba Buhari ta isa Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *