Wani katon Kifi a kasar Congo da ya fito bakin gabar ruwa ya dauki hankula sosai.
Jama’a sun taru a bakin gabar suna kallon ikon Allah.
Bidiyon Kifin ya dauki hankula sosai a kafafen sadarwa.