An hangi me kudin Afrika, Aliko Dangote rike da wayar Samsung.
Hakan yasa aka rikawa masu wayar iPhone tsiyar cewa ga me kudin gaskiya ma Samsung yake rikewa.