Sunday, July 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Na samu damar barin Najeriya, zan koma kasar Switzerland da zama>>Inji Y America

Shahararren me yada badala a Tiktok, Y America ya bayyana cewa, zai bar Najeriya zuwa kasar Switzerland.

Y America ya bayyana hakane a wani Bidiyo daya wallafa a shafinsa na Tiktok inda yace zai koma can Turai dan ci gaba da mu’amala da matan Turawa.

Yace wanda yake ganin shine matsalarsa a Najeriya to zai gani idan ya tafi.

Karanta Wannan  Wani Bidiyo da aka dauka na fadar shugaban kasa dake Abuja ta sama ya tona Asirin gidan, da yawa na cewa bai kamata a bari Bidiyon ya hau kafafen sada zumunta ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *