
Tauraron fina-finan Hausa, Razaki Dadin Kowa ya bayyana cewa, Tauraron mawakin Hausa, Dauda Kahutu Rarara, Busawa mutane Numfashi yake, Subhanallah.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi inda har ya kawo misali da wani da ya rame sai saura fata a jikinsa amma Rarara ya busa masa numfashi.
Ya soki masu fita daga tafiyar rararata neman shugaba Tinubu ya zarce.