An hangi Neymar yana baiwa Martin Odegaard Hakuri bayan tashi daga wasansu na World Cup.
Da yawa dai sun jinjina yanda ‘yan wasan suka nuna halin dattako bayan kammala wasan inda sukai ta gaisawa da juna.