
Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Litinin 6 ga watan Yuli na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,370.33 akan kowace dala.
A kasuwar bayan fage ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal kuwa farashin dalar ya kamane akan Naira 1,385 zuwa Naira ₦1,400 ya danganta idan mutum saye ko sayarwa zai yi.