Monday, July 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Magidanci ya kamo Fasto yace ya bashi motarsa, bayan da matarsa ta dauki motarsa ta kaiwa Faston tace ta bashi sadaka ayi aikin coci da ita

Wannan wani magidanci ne da ya je ya shako wani Fasto bayan da matarsa ta kaiwa Faston motarsa tace ta bashi sadaka.

Magidancin yace bai san da wannan maganar ba dan haka kawai a dawo masa da motarsa.

Karanta Wannan  Yayin da Dalibai Kiristoci ke zargin an hanasu gona coci a jami'o'in Kashere, Gombe dana BUK, Kano, Shima wani dalibi musulmi yayi zargin cewa an hana Musulmai gina masallaci a jami'ar Jos, UniJos

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *