Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata sabuwar me tuyar kosai ta bayyana dake toya kosai ba tare da wuta ba

Wannan wata me tuyar kosai ce data bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ganta tana tuyar kosan akan kasa.

Babu wuta babu murhu.

Lamarin ya dauki hankula inda wasu ke cewa tsafi ne.

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya ta ware Naira Biliyan 7 dan inganta Wutar Sola dake fadar shugaban kasa, watau Villa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *