Wednesday, July 8
Shadow

Cewa wai sai an kawo takardar dake tabbatar da mutum bashi da cutar Kanjamau kamin a daura aure a masallaci wata sabuwar yaudarace kawai>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Babban malamin addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir yayi zargin cewa, abinda ake yi na sai an kawo shaidar gwajin cewa mutum bashi dauke da cutar kanjamau kamin a daura aure hakan bai halatta ba a Musulunci.

Malam yace wasu malamai ne kawai da likitoci na tsubbu wanda ya kira da Inyamurai suke son kawo rudani a addini.

Malam yace a aure a addini, shaidar adalan mutane ake nema.

Karanta Wannan  Kalli bidiyon hafsat lawancy tsirara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *