Friday, October 2
Shadow

Cewa wai sai an kawo takardar dake tabbatar da mutum bashi da cutar Kanjamau kamin a daura aure a masallaci wata sabuwar yaudarace kawai>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Babban malamin addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir yayi zargin cewa, abinda ake yi na sai an kawo shaidar gwajin cewa mutum bashi dauke da cutar kanjamau kamin a daura aure hakan bai halatta ba a Musulunci.

Malam yace wasu malamai ne kawai da likitoci na tsubbu wanda ya kira da Inyamurai suke son kawo rudani a addini.

Malam yace a aure a addini, shaidar adalan mutane ake nema.

Karanta Wannan  Daya daga cikin 'yan majalisar Amurka da ke Zuga Trump akan Najeriya na shan suka bayan da yace Garin da aka yi Gharkuwa da 'yan mata 'yan Makaranta a jihar Kebbi garin Kiristane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *