Thursday, September 10
Shadow

Allah Sarki, Kalli Bidiyon: Yanda Cristiano Ronaldo da sauran ‘yan wasan Portugal suka kama hanyar komawa gida bayan da aka fitar dasu daga gasar World Cup

A nan, Tauraron dan kwallon kasar Portugal, Cristiano Ronaldo kenan yayin da yake kan hayar komawa gida bayan da aka fitar dasu daga gasar World Cup.

Masoya sun taru a filin jirgi inda suke masa bankwana.

Karanta Wannan  An zargi cewa An fifota baiwa Adam A. Zango kulawa fiye da sauran wadanda suka yi Hadari tare a Asibiti inda aka bar su duk da sun fi shi jin jiki, har daya ta rasu daga ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *