Bayan fitar da kasar Egypt daga gasar World Cup a jiya da ci 3-2.
Lionel Messi a yayin da yake barin filin wasan ya tsaya ya yi hira da wani dan jarida gurgu.
Hakan ya jawo masa yabo inda ake cewa bashi da girman kai.