Dan wasan Portugal, Cristiano Ronaldo ya shige jirgin samansa bayan da suka isa gida Portugal bayan sa aka fitar dasu daga gasar world Cup.
An ga Ronaldo ya shige cikin jirginsa baki inda ma’aikatan jirgin suka gaishe dashi.