Thursday, July 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Karin Bayani ya fito game da malamin jami’ar da aka kama bisa zargin neman fasikanci da matar aure

Screenshot

A jiya ne dai aka tashi da rahoton cewa an kama wani malamin jami’a a Kano bisa zargin neman yin fasikanci da matar aure.

Mijin matar ne dai yawa mutumin kofar Rago suka kamashi a cikin BUK.

Mijin ne da kansa ya tuka motar har zuwa cikin makarantar amma suka yiwa malamin dabara sai da ya je kusa da motar bai gane cewa mijin na ciki ba.

Ko da ya je jikin motar suka fara magana sai mijin matar ya fito yace ta wa malamin Ihun Kwarto.

@abis_fulani

Mijin matar ya fito min da cikakken bayani ta bangaren sa… #abis_fulani #hausa

♬ original sound – Abis Fulani 👑👑👑
Karanta Wannan  Mummunan hadari yayi sanadiyyar mùtùwàr Mutane 12, wasu sun jikka a jihar Naija

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *