Soja Boy yawa Malamin addinin islama, Sheikh Sani yahya Jingir rashin kunya ta hanyar Zhaghi.
Soja boy yayi wannan aika-aika ne a wata hira da aka yi dashi ta TiktokLive.
Ya zargi malam da karbar kudade a hannun ‘yan siyasa yana cewa a zabi Tinubu.