Thursday, July 16
Shadow

Kalli Bidiyon: An sake kama wani malamin jami’a da dalibarsa

Rahotanni daga jami’ar UNIZIK dake kudancin Najeriya sun bayyana cewa, dalibai suk kai samame ofishin wani malamin jami’ar da suke zargi da nyman dalibai.

Saidai ko da ya hangosu suna zuwa, babu kaya a jikinsa haka ya fice daga ofishin nasa ta taga.

An hangi Bidiyon sa daliban na daika inda yake tserewa.

@wisdom.ochie

Drama unfolded after a group of students allegedly stormed a lecturer’s office, accusing him of intimidating and mistreating students. According to reports, the lecturer reportedly escaped by jumping through a window and fleeing the scene partially dressed The incident is said to have occurred at Nnamdi Azikiwe University (UNIZIK) in Anambra State, although the reports have not been independently confirmed. #CapCut #fyp

♬ original sound – Izumi
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ina neman Afuwar jama'a kan abubuwan da na yi a baya, Natuba>>Inji Sadiya Haruna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *