Wannan wata matace data bayyana a kafafen sada zumunta tace shekarunta 41 kuma tana neman mijin aure.
Ta sha Alwashin duk wanda ya yadda ya aureta, zata bashi kyautar Naira Miliyan 10.