Saturday, July 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda mawakin Najeriya, Burna Boy ya daga mawakiya Shakira sama

An hangi mawakin Najeriya, Burna Boy ya daga mawakiya, Shakira sama a wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta.

Mawakan Bidiyu sun hadune suna tattauna maganar yanda wakarsu ta samu karbuwa sosai a kafafen sada zumunta inda Miliyoyin mutane suka kalleta.

Karanta Wannan  Da Duminsa: 'Yan Najeriya da suka yi rijista da jam'iyyar ADC sun kai dubu dari takwas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *