Saturday, July 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wata matashiya daga Arewa ta yiwa Dansanda tatas bayan da suka tare motarsu a hanya suna musu maganar da bata dace ba

Wannan wata matashiya ce data dauki hankula sosai saboda yanda tawa wani dansanda Tattas bayan da yake gaya mata kalaman da basu dace ba.

An ji matashiyar tana cewa sojan ya tabata ya gani.

Da yawa sun jinjina mata inda aka bayyana cewa ta yi namijin kokari .

Daga baya dai matashiyar tace ta gano jami’in tsaron da suka yi tirka-tirka dashi ba dansanda bane, Jami’in Immigration ne.

Karanta Wannan  Hukumar Hisbah ta jihar Jigawa ta lalata giyar data kai ta Naira Miliyan 5.8 data kwace a garin Kazaure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *