Dan kwallon Chelsea, Nicolas Jackson kenan yake raba kayan abinci a kasarsa ta Senegal ga mabukata.
Bidiyon ya bayyana a kafafen sadarwa inda ake ta saka masa Albaraka.