Sunday, July 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Sanata Dino Melaye ya nuna cikin gidansa me dauke da Mashinan zamani da motoci

Sanata Dino Melaye ya nuna cikin dagin hutawarsa watau Parlour inda aka ga Mashina na Alfarma, watau Power Bike.

Sannan an ga motar Limousine a cikin dakin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ina Nuna tsyraycyna a Shafukan sada zumunta dan in samu daukaka>>Inji Wannan matashiyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *