Fada ya barke tsakanin ‘yan wasan Spain dana Argentina bayan kammala wasan World Cup na jiya inda aka ga suna ta kokawa da juna.
Daga karshe dai an rabasu.
Babu cikakken bayanin kan dalilin fadan.