Tuesday, July 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Shugaban FIFA yayi ta fama da shugaban kasar Amirka, ya sauka daga kan dandamali dan baiwa ‘yan wasan Spain damar yin murna

Wani Lamari ya dauki hankula a yayin mika kofin Duniya ga kasar Spain.

Bayan da Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya mikawa ‘yan kwallon na kasar Spain kofin, ya tsaya akan dandamalin da suke.

Saidai cikin gudu, Shugaban FIFA ya sameshi yace masa ya sauka daga kan Dandamalin dan baiwa ‘yan kwallon Spain damar yin murna.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Dan Najeriya daga Arewa ya auro 'yar kasar Amurka a matsayin mata ta biyu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *