
Bayan kammala wasan World Cup, Kylian Mbappe bai bar kasar Amurka ba.
An ganshi da Budurwarsa a Miami suna shakatawa.
Ingila tawa Faransa 6-4 a wasan neman matsayi na 3 a gasar World Cup wanda hakan ke nufin kasar Faransa ta zo ta hudu.
Saidai Kylian Mbappe ne ya samu kyautar wanda yafi kowa cin kwallaye da yawa a World Cup din bana inda aka bashi Golden Boot.