Tuesday, July 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda sabon Kwamishinan jihar Delta cikin kuka ya durkusa kafafu biyu-biyu kasa ganawa gwamnan jihar Godiya da mukamin da ya bashi

Sabon Kwamishinan jihar Delta, Hon Moses Ogodo ya durkusa kasa gwiwa biyu-biyu yanawa Gwamnan jihar, Sheriff Oborevwori godiya cikin hawaye.

An ga Gwamnan yana ce masa ya tashi tsaye.

Lamarin ya dauki hankula sosai a kafafen sadarwa.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Ji Yanda aka baiwa Buhari jirgin sama lokacin yana kan mulki amma yace baya so

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *