Friday, December 12
Shadow

Ba’a taba shugaban kwarai mutumin arziki iin Tinubu ba>>Kashim Shettima

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a matsayin shugaban da ba’a taba yin irinsa ba wajan jajircewa da yiwa Najeriya aiki.

Ya bayyana hakane jiya kamar yanda jaridar thisday ta bayyana.

Yace shugabanci ba da karfin jiki ake yinsa ba, da kaifin tunani ake yinsa dan haka a daina alakanta lafiyar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da shugabancin da yake.

Ya kuma yi Allah wadai da wadanda suka rika yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu dariya a ranar Dimokradiyya data gabata.

Karanta Wannan  Mu daina jin tausayin Mutane, idan Allah ya dandana musu, suka sha wuya zasu dawo hayyacinsu>>Dr. Ahmad Gumi akan yanda mutane suke wulakanta kansu a wajan masu rike da mukamai da kuma kasa kalubalantar Azzaluman shuwagabanni

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *