Wednesday, July 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Ko aki ko Aso ‘Yan Darika suka kawo mana Musulunci, Sannan Qur’ani ba zai karantu ba sai da ‘yan Darika>>Inji Shaikh Ibrahim Maqari

Malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, ko aki ko aso ‘Yan darika ne suka kawo mana Musulunci.

Sannan yace Qur’ani ba zai karantu ba sai da ‘yan Darika.

Malam ya kara da cewa idan aka bi salsalar malamai, zaka ga malamin malaminka dan darikane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Abale da Garzali Miko suka hadu suna tambayar wanene sarkin shinkafa a tsakaninsu?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *