
Kafar Tiktok ta rufe shafin Fitsararren dan Tiktok dinnan me suna Y America.
Hakan na zuwane bayan da ya kai mabiya sama da Miliyan 1.
Kuma wasu na alakanta hakan da yawaitar aikata Alfasha da yake yi a Tiktoklive da mata.
Tuni dai ya sake bude wani shafin inda a yanzu haka yake da mabiya sama da dubu dari biyu.