Wednesday, July 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Abin Kirkin da Messi yawa wani masoyinsa da yasa ake ta yaba masa

Wani Bidiyon Lionel Messi ya dauki hankuka a kafafen sadarwa saboda saukin kan da ya nuna.

Yana cikin tafiya a mota an tsayar dashi, sai wani Masoyinsa ya hangoshi a cikin mota ya jefa masa riga da neman ya saka masa hannu.

Messi ya dauki rigar ya saka masa hannu sannan ya mika masa.

Da yawa sun jinjina masa game da hakan.

Karanta Wannan  'Yar Najeriya data tafi kasar Belgium a mashin ta dawo a mashin din bayan kwashe kwanaki 72

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *