Friday, July 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Jikoki da ‘ya’ya sa surukan Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu suka kai masa ziyara a ofis

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya samu ziyarar ‘ya’ya da jikoki da surukansa a ofis.

Bidiyon ziyarar ya karade kafafen sada zumunta inda aka kansu suna daukar hotuna suna nishadi.

Karanta Wannan  Zanga-zangar karancin man fetur ta barke a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *