
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya amince da fadada Hukumar sojojin Najeriya inda ya fadada rundunar daga 8 zuwa 12.
Me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ne ya bayyana hakan a wata sanarwa inda yace shugaba yayi hakanne dan inganta bangaren tsaro.
sannan yace Shugaba Tinubu ya amince a dauki karin sojoji dubu ashirin da takwas da kuma amincewa a siyo makamai dan inganta tsaro.
Ga yanda sabbin rundunar sojojin zata kasance kamar haka:
- 1 Division Headquarters – Kaduna (Kaduna, Kano, Katsina and Jigawa States)
- 2 Division Headquarters – Ibadan (Oyo, Osun, Ekiti and Ondo States)
- 3 Division Headquarters – Jos (Plateau, Bauchi and Gombe States)
- 5 Division Headquarters – Makurdi (Benue, Nasarawa and Kogi States)
- 6 Division Headquarters – Port Harcourt (Rivers, Akwa Ibom and Cross River States)
- 7 Division Headquarters – Maiduguri (Borno and Yobe States)
- 8 Division Headquarters – Sokoto (Sokoto, Kebbi and Zamfara States)
- 9 Division Headquarters – Ilorin (Kwara and Niger States)
- 10 Division Headquarters – Jalingo (Taraba and Adamawa States)
- 81 Division Headquarters – Lagos (Lagos and Ogun States)
- 82 Division Headquarters – Enugu (Enugu, Anambra, Abia, Ebonyi and Imo States)
- 83 Division Headquarters – Benin City (Edo, Delta and Bayelsa States).