Wannan wani Burodi ne dake tsotse ruwa kuma idan an matseshi ruwan ya fita ya bar Burodin lafiya lau kamar soso.
Burodin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda ake ta mamaki.