Wannan Bidiyon wata sabuwar waka ce da Lawal Ahmad da Khadija MaiNumfashi suka yi wadda ta jawo cece-kuce sosai.
Da yawa sun ce an nuna rashin tarbiyya a wakar.
Wasu kuma na kiran hukumar tace fina-finai data dakatar dasu.