Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Gwamnan Jihar Katsina, Muhammad Dikko Radda yana tuka motar G-Wagon ta Naira Miliyan 300 daya dauki hankula

An ga dan Gwamnan jihar Katsina, Muhammad Dikko Umar Radda a motar Mercedes Benz G-Wagon G 550 wadda Rahotanni suka ce kudinta sun kai Naira Miliyan 300.

Hakan ya jawo cece-kuce inda ake ta tafka muhawara akan inda ya samu kudin da kuma kwatanta talaucin dake jihar Katsina da wannan mota.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon fada a tsakiyar titin babban birnin tarayya Abuja inda mutum daya ya doke mutane 3 ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *