
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa, Tshàgyèràn Dhàjì sun tafi da shugaban karamar hukumar Bungudu, Hon. Nura Abdullahi dake jihar.
Lamarin ya faru ne da yammacin jiya, Juma’a kamar yanda majiyarmu ta sanar.
Hakanan Rahoton yace saida suka Shyekye jami’an tsaro kusa 4 da wasu ‘yan banga kamin su tafi dashi.
Zuwa yanzu dai babu cikakken bayani kan halin da yake ciki.