
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya bayar da labarin yanda fadan Addini ya rutsa dashi a lokacin yana yaro bai wuce shekaru 10 ba a Duniya.
Adam A. Zango ya bayar da labarinne a shirin Zangon Jita wanda mawaki Ali Jita ke shiryawa.
Adam A. Zango ya bayyana yanda Rayuwarsa ta shiga cikin Hadari a lokacin wanda da kyar ya sha shi da ‘yan uwansa.