Saturday, July 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da Tauraruwar fina-finan Hausa, Lulu ta fito ta karyata cewa bata fitar da Bidiyon Tsyràìchy ba, wadanda ke zargin ta da fitar da Bidiyon Tsyràìchyn da kuma yin Soyayya da mace ‘yar Uwarta sun fitar da Recording din duk abinda ya faru

A jiya ne da Tauraruwar fina-finan Hausa, Lulu ta fito ta karyata wasu labarai dake yawo a kafafen sada zumunta akanta.

Da farko dai an zargi cewa an daketa, sannan an zargi cewa ta je ta nunawa Mahaifiyar Nancy wadda da itace suke fada Bidiyon Tsyràìchyn Nancy din.

Saidai a sakon data fitar jiya, Lulu tace karyane bata je ta nunawa mahaifiyar Nancy Bidiyon Tsyràìchyn ta ba.

Hakanan ba a daketa ba.

Shafin Tiktok me suna Mr_Unknownne ne suka yo wadannan zarge-zargen.

Bayan da Lulu ta fito da wancan sako na sama, Shafin yace suna da shaidar maganar da suka yi kuma zasu saki dukka hujjojinsu.

Karanta Wannan  Maganar janye 'Yansanda daga baiwa manyan mutane tsaro ba gudu ba ja da baya, Babu wanu Gwamna ki Minista da zan saurara saboda umarnin shugaban kasa ne>>Inji IGP Kayode Egbetokun

A audio recording da suke saki an ji murya wadda ake cewa Lulu ce tana maida bayani kan abinda ya faru, sannan an ji Murnar mahaifiyar Nancy da su Lulu suka je gidanta itama tana mayar da bayani kan abinda ya faru.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *