Tuesday, July 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Neymar ya nuna cikin kayataccen gidansa na alfarma

Tauraron dan kwallon Brazil, Neymar ya nuna cikin gidansa na alfarma inda ya nuna inda yake ajiye kayan tarihi da dakin wasanninsa da sauransu.

Ya nuna rigunan da Ronaldo, Mbappe da sauran ‘yan wasa da suka bashi.

Karanta Wannan  Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Litinin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *