Wednesday, July 29
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Laraba

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Laraba 29 ga watan Yuli na shekarar 2026 ya kamane akan Naira 1,364.54 akan kowace dala.

Kasuwar ta budene a farashin Naira 1,367.00 akan kowace dala inda daga baya farashin ya dan daidaita akan Naira 1,364.50 akan kowace dala.

A kasuwar Bayan fage ta Garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal kuwa, farashin dalar idan mutum ya je sayarwa, za’a siya akan Naira 1,410, a idan kuma saye zai yi, za’a siyar masa akan Naira 1,425 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Wannan shine makahon da ya yi takarar izu 60 da tafseeri, tajweedi, shadibiyya da kuma rubutu. Kuma cikin ikon Allah danja daya ya tashi da shi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *