
Wasu dalibai a jami’ar Federal University Dutse dake jihar Jigawa sun tarawa malaminsu Sha tara ta arziki inda suka bashi kayan abinci da lemuka da sauransu.
Da yawa dai sun bayyana cewa duk yanda aka yi malamin na da kirki baya takura musu ne shiyasa suka masa haka.